Mun yi rashin sarkin Hausawan Gada

Mun yi rashin sarkin Hausawan Gada 

Mun sani labarin rasuwar sarkin Hausawan Gada (BANDEIKYA) da ke jihar Binuwai.

Ya rasu a ranar Asabar 28 ga Shawwal 1441 wadda ta yi daidai da 20 ga Yuni 2020.

Ya rasu ya bar matar aure da ‘ya’ya 20 da jikoki da sauran ‘yan’uwa maza da mata. Muna addu’ar Ubangiji SWT ya lullube shi da rahama ya gafarta masa kuma ya hada shi da Manzon-tsira SAW cikin Aljannar Firdausi

News Reporter

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: